Neh 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lawiyawa kuma suka bi suna rarrashin jama'a, suna cewa, “Ku yi shiru, gama wannan rana tsattsarka ce, kada ku yi baƙin ciki.”

Neh 8

Neh 8:10-12