Neh 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suka yi magana a kan ayyukan kirki na Tobiya a gabana. Suka kuma kai maganata a wurinsa, sai Tobiya ya yi ta aika mini da wasiƙu don ya tsoratar da ni.

Neh 6

Neh 6:15-19