Neh 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane da yawa a Yahuza sun rantse za su goyi bayan Tobiya, domin ya auri 'yar Shekaniya, ɗan Ara. Ɗansa kuma, wato Yohenan, ya auri 'yar Meshullam, ɗan Berikiya.

Neh 6

Neh 6:17-19