Neh 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai waɗansu kuma da suka ce, “Mun ci bashin kuɗi don mu biya haraji a kan gonakinmu, da gonakin inabinmu.

Neh 5

Neh 5:1-13