Neh 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu kuma suka ce, “Saboda yunwa mun jinginar da gonakinmu, da gonakin inabinmu, da gidajenmu don mu sami hatsi.”

Neh 5

Neh 5:1-12