Neh 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ni, da 'yan'uwana, da barorina, da matsaran da suke tare da ni, ba wanda ya tuɓe tufafinsa. Kowa yana riƙe da makami.

Neh 4

Neh 4:21-23