Neh 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci kuma na ce wa jama'a, kowane mutum tare da baransa ya kwana a Urushalima domin a yi tsaro da dare, da safe kuma a kama aiki.

Neh 4

Neh 4:15-23