Neh 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga wannan rana, sai rabin barorina suka yi ta gini, rabi kuwa suna riƙe da māsu, da garkuwoyi, da bakuna, da sulke. Shugabannin kuwa suka goyi bayan dukan Yahudawa sosai.

Neh 4

Neh 4:7-22