Neh 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da abokan gābanmu suka ji mun san shirinsu, Ubangiji kuwa ya wargaje shirinsu, sai dukanmu muka koma wurin garun, kowa ya kama aikinsa.

Neh 4

Neh 4:7-23