Neh 3:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansa kuma Hananiya ɗan Shelemiya, da Hanun, ɗa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashi, kashi na biyu.Bayansu kuma Meshullam, ɗan Berikiya, ya gyara wani sashi daura da gidansa.

Neh 3

Neh 3:24-32