Neh 3:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansu kuma Zadok, ɗan Immer, ya gyara wani sashi daura da gidansa.Bayansa kuma Shemaiya, ɗan Shekaniya, mai tsaron Ƙofar Gabas ya yi gyare-gyare.

Neh 3

Neh 3:20-32