Neh 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansa kuma, sai 'yan'uwansu suka yi gyare-gyare a ƙarƙashin shugabancin Bawwai ɗan Henadad, mai mulkin rabin yankin Kaila.

Neh 3

Neh 3:17-26