Neh 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na komo Urushalima, sai na ga mugun abin da Eliyashib ya yi domin Tobiya, yadda ya shirya masa ɗaki a filin Haikalin Allah.

Neh 13

Neh 13:1-8