Neh 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba na nan a Urushalima sa'ad da wannan abu ya faru, gama a shekara ta talatin da biyu ta sarautar Artashate, Sarkin Babila, na tafi wurin sarki. Daga baya sarki ya ba ni izini in koma.

Neh 13

Neh 13:1-14