Lawiyawa su ne,Yeshuwa, da Binnuyi, da Kadmiyel,Sherebiya, da Yahuza, da Mattaniya wanda yake lura da waƙoƙin godiya, da shi da 'yan'uwansa.Bukbukiya da Unno, 'yan'uwansu, suka tsaya daura da su a taron sujada.