Neh 12:2-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amariya, da Malluki, da Hattush,Shekaniya, da Rehum, da Meremot,Iddo, da Ginneton, da Abaija,Miyamin, da Mawadiya, da Bilga,Shemaiya, da Yoyarib, da Yedaiya,Sallai, da Amok, da Halkiya, da Yedaiya.Waɗannan su ne shugabannin firistoci da 'yan'uwansu a zamanin Yeshuwa.

Neh 12

Neh 12:1-23