Neh 12:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A dā a zamanin Dawuda da Asaf akwai shugaban mawaƙa, akwai kuma waƙoƙin yabo da na godiya ga Allah.

Neh 12

Neh 12:45-47