Neh 12:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi wa Allahnsu sujada, sun yi hidimar tsarkakewa tare da mawaƙa da masu tsaron ƙofofi kamar yadda Dawuda da ɗansa Sulemanu suka umarta.

Neh 12

Neh 12:43-47