Neh 12:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙungiyar jama'a ta biyu ta masu yin waƙoƙin godiya, ta bi ta wajen hagu. Na bi su tare da rabin jama'a a kan garu, sama da Hasumiyar Tanderu zuwa garu mai fādi,

Neh 12

Neh 12:29-44