Neh 12:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A Ƙofar Maɓuɓɓuga kuwa, sai suka yi gaba sosai wajen matakan birnin Dawuda, wajen hawan garu, daga bisa gidan Dawuda, zuwa Ƙofar Ruwa wajen gabas.

Neh 12

Neh 12:34-46