Neh 11:34-36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. da Hadid, da Zeboyim, da Neballat,

35. da Lod, da Ono, wato kwarin masu sana'a.

36. Waɗansu kashi na Lawiyawan da suke a Yahuza, aka sa su zauna a yankin ƙasar Biliyaminu.

Neh 11