Neh 11:32-36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. da Anatot, da Nob, da Ananiya,

33. da Hazor, da Rama, da Gittayim,

34. da Hadid, da Zeboyim, da Neballat,

35. da Lod, da Ono, wato kwarin masu sana'a.

36. Waɗansu kashi na Lawiyawan da suke a Yahuza, aka sa su zauna a yankin ƙasar Biliyaminu.

Neh 11