Neh 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen kabilar Biliyaminu suka zauna a Geba, da Mikmash, da Ayya, da Betel da sauran ƙauyuka na kewaye,

Neh 11

Neh 11:25-36