Neh 11:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da Zanowa, da Adullam da ƙauyukansu, da Lakish da gonakinta, da Azeka da ƙauyukanta. Haka suka yi zango daga Biyer-sheba zuwa kwarin Hinnom.

Neh 11

Neh 11:28-36