Neh 11:26-29 Littafi Mai Tsarki (HAU) da a biranen Yeshuwa, da Molada, da Bet-felet, da Hazar-shuwal, da Biyer-sheba da ƙauyukanta, da Ziklag, da Mekona