Neh 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ma'aikatan Haikali suka zauna a Ofel. Ziha da Gishfa, su ne shugabannin ma'aikatan Haikali.

Neh 11

Neh 11:19-31