Neh 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu tsaron ƙofofi kuma su ne Akkub, da Talmon, da 'yan'uwansu, su ɗari da saba'in da biyu ne.

Neh 11

Neh 11:11-27