Neh 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan Lawiyawa da suke a tsattsarkan birni su ɗari biyu da tamanin da huɗu ne.

Neh 11

Neh 11:9-28