Neh 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce, “Ya Ubangiji Allah na Sama, Allah mai girma, mai banrazana, mai cika alkawari, mai nuna madawwamiyar ƙauna ga waɗanda suke ƙaunarka, wato masu kiyaye umarnanka,

Neh 1

Neh 1:2-11