Neh 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na ji wannan labari, sai na zauna, na yi kuka. Na yi kwanaki ina baƙin ciki, na yi ta azumi da addu'a a gaban Allah na Sama.

Neh 1

Neh 1:1-7