Mika 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana za su yi karinmagana a kanku,Za su yi kuka da baƙin ciki maizafi,Su ce, “An lalatar da mu sarai!Ya sāke rabon mutanena,Ya kawar da shi daga gare ni!Ya ba da gonakinmu ga waɗandasuka ci mu da yaƙi.”

Mika 2

Mika 2:1-6