Mika 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wanda zai huda garu, shi zai yi musujagora,Za su fita ƙofar, su wuce, su fice tacikinta.Sarkinsu zai wuce gabansu,Ubangiji kuma yana kan gaba.”

Mika 2

Mika 2:5-13