Mat 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Farisiyawa suka ga haka, sai suka ce wa almajiransa, “Don me malaminku yake ci tare da masu karɓar haraji da masu zunubi?”

Mat 9

Mat 9:6-16