Mat 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuwa Yesu yake cin abinci a gida, sai ga masu karɓar haraji da masu zunubi da yawa sun zo, sun zauna tare da shi da almajiransa.

Mat 9

Mat 9:7-19