Mat 8:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu kiwon aladen suka gudu, suka shiga gari, suka yi ta ba da labarin kome da kome, da kuma abin da ya auku ga masu aljannun.

Mat 8

Mat 8:24-34