Mat 8:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “To, ku je.” Sai suka fita, suka shiga aladen. Sai kuwa duk garken suka rugungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka hallaka a ruwa.

Mat 8

Mat 8:30-33