Mat 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ƙwala ihu suka ce, “Ina ruwanka da mu, kai Ɗan Allah? Ka zo nan ne ka yi mana azaba tun kafin lokaci ya yi?”

Mat 8

Mat 8:25-34