Mat 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya isa wancan hayi a ƙasar Garasinawa, mutum biyu masu aljannu suka fito daga makabarta suka tarye shi. Don kuwa su abin tsoro ne ƙwarai, har ba mai iya bi ta wannan hanya.

Mat 8

Mat 8:27-30