Mat 6:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka kada ku damu, kuna cewa, ‘Me za mu ci?’ ko, ‘Me za mu sha?’ ko kuwa, ‘Me za mu sa?’

Mat 6

Mat 6:29-34