Mat 6:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ga shi, Allah yana ƙawata tsire-tsiren jeji ma haka, waɗanda yau suke raye, gobe kuwa a jefa su a murhu, balle ku? Ya ku masu ƙarancin bangaskiya!

Mat 6

Mat 6:26-34