Mat 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya, inda asu da tsatsa suke ɓatawa, inda ɓarayi kuma suke karyawa su yi sata.

Mat 6

Mat 6:11-21