Mat 6:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don kada mutane su ga alama kana azumi, sai dai Ubanku da yake ɓoye ya gani. Ubanku kuma da yake ganin abin da ake yi a asirce, zai sāka maka.”

Mat 6

Mat 6:8-25