Mat 5:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa 'yan'uwanku kaɗai kuke gayarwa, me kuka yi fiye da waɗansu? Ashe, ko al'ummai ma ba haka suke yi ba?

Mat 5

Mat 5:46-48