Mat 5:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In masoyanku kawai kuke ƙauna, wane lada ne da ku? Ashe, ko masu karɓar haraji ma ba haka suke yi ba?

Mat 5

Mat 5:41-48