Mat 5:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ka dakatar da sadakarka a gaban bagadin hadaya tukuna, ka je ku shirya da ɗan'uwanka, sa'an nan ka zo ka miƙa sadakarka.

Mat 5

Mat 5:15-32