Mat 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, in kana cikin miƙa sadakarka a kan bagadin hadaya, a nan kuma ka tuna ɗan'uwanka na da wata magana game da kai,

Mat 5

Mat 5:15-24