Mat 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya amsa masa ya ce, “Bari ya zama haka a yanzu, domin haka ne ya dace mu cika dukan adalci.” Sa'an nan Yahaya ya yardar masa.

Mat 3

Mat 3:6-17