Mat 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahaya kuwa ya so ya hana shi, ya ce, “Ni da nake bukatar kai ka yi mini baftisma, ka zo gare ni?”

Mat 3

Mat 3:5-17