Mat 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuwa ga Yesu ya tarye su, ya ce, “Salama alaikun!” Suka matso suka rungume ƙafafunsa, suka yi masa sujada.

Mat 28

Mat 28:2-11