Mat 28:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tashi daga kabarin da gaggawa da tsoro, game da matuƙar farin ciki, suka ruga a guje su kai wa almajiransa labari.

Mat 28

Mat 28:1-12